fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Ji abinda wani magidanci yayi bayan kama matarsa da kwarto da ya sa kowa rike baki

Wani magidan ci ya kama matarsa na vin amanarsa da Kwarto.

 

Wani abin takaici shine, kwarton Abokinsa ne. Saidai matakin da ya dauka ya baiwa mutane da yawa mamaki

 

Mijin ai ya cewa abokin nasa ya biyashi kudaden da ya kashea matar tasa sai ta zama matarsa.

 

Mutumin me suna Issa Kasili ya nace akan hakan inda kuwa hakan ta faru abokin nasa ya biyasho kudin da suka kai Kwatankwacin Naira dubu 892.

 

Lamarin dai ya farune a yankin Mpimbwe na kasar Tanzania

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *