fbpx
Sunday, September 26
Shadow

Ji abinda ya tilasta wasu barayi suka mayarwa da wani mutum kudinsa da suka sata

Wasu barayi da suka sace kudi sun mayarwa da me kudin kayansa da kansu.

 

Lamarin ya farune a Kasar Ghana bayan da me kudin ya kai maganar wajan wani malamin Tsubbu.

An kira wanda ake zargin sun yi satar inda suka musanta, kamar yanda Revival FM ta ruwaito. Saidai har sun tafi, sai ga daya daga cikinsu ya dawo da Gudu yana fadin cewa, da gaske ne su suka yi satar, inda ya mayar da kudin tare kuma da cewa ya kashe wani abu daga ciki.

 

Ya dai nemi Afuwa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *