fbpx
Monday, September 27
Shadow

Ji Albashin da ake biyan babban alkalin alkalan Najeriya da zai saka dariya

Shugabar kotun daukaka kara, Justice Monica Dongban-Mensem, ta koka da karancin albashin da ake baiwa alkalai.

 

Tace albashin nasu shekaru 10 kenan ba’a kara musu shi ba.

 

Ta bada misali da babban alkalin alkalan Najeriya, wanda tace N279, 497 ake biyansa duk wata.

 

Ta bayyana cewa sauran alkalan babbar kotun tarayya ana biyansu albashin N206,425 inda tace akwai bukatar gwamnati ta sake duba lamarin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *