fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Ji Amsar da aka baiwa wani da yace be taba ganin matsoraci irin Shekau ba

Wani bawan Allah ya bayyana cewa, Bai taba ganin Matsoraci irin shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau ba.

 

Ya bayyana hakane a ta shafinsa na Sada Zumunta inda yace, Nica a rayuwata ban taba ganin matsoraci a Duniyar nan irin shekau ba, ka kasa ware fili ayi gaba da gaba da shi, Matsoraci kawai.

 

Saidai wani ya bashi amsar cewa, Ka fada Mai Filin da zai sameka ne ya kaza zuwa?

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *