fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Ji hukuncin da za’a yankewa wanda ya mari shugaban kasar Faransa

Matashi dan shekaru 28 da ya fallawa Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron mari ya gurfana gaban kotu a karin farko a yau, Alhamis.

 

Yana fuskantar Hukuncin shekaru 3 idan aka sameshi da laifi.

 

Saidai matashin ya bayyana cewa, zuciya ce ta debeshi kuma bai yi tunani kamin aikata abinda yayi ba.

 

Bayan daurin, Akwai kjma tarar $55,0p0 da za’a iya cinsa.

A 28-year-old medieval history enthusiast who slapped French President Emmanuel Macron risks up to three years in jail when he appears in court for the first time on Thursday, having told investigators he acted “without thinking”.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *