fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Ji makudan kudin da aka kashe wajan shigo da man fetur Najeriya cikin watanni 6

 

An kashe Naira Tiriliyan 1.47 wajan shigo da man fetur daga kasashen waje zuwa Najeriya a cikin watanni 6 da suka gabata.

 

Wannan kudi sun kai kaso 73 cikin 100 na wanda aka kashe a shekarar 2020.

 

Hakanan sun kai kaso 86 na wanda aka kashe a shekarar 2019.

 

Hakan kua ya kara nuna cewa man fetur shine kan gaba a kayan da ake shigowa dasu cikin Najeriya daga kasashen waje.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *