fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Ji miliyoyin da ake biyan kowane dan majalisar tarayya duk wata

Babbar Kotun Tarayya dake Abuja ta dakatar da Majalisar tarayyakan cewa ta daina kayyadewa kanta Albashi.

 

Kotun tace hukumar kula da kudin shiga da sauran harkokin Kudi ce ke da wannan hurumi.

 

A shekarar 2018, Sanata Shehu Sani yace duk wata ana baiwa kowane dan majalisa Miliyan 13.5 a matsayin kudin aiki da kuma 750,000 a matsayin Albashi da Alawus, kamar yanda Punch ta ruwaito.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *