fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Ji sabon Allahn da Surukin Dangote ya tabka

Surukin Dangote, Jamil Abubakar kuma dan tsohon shugaban ‘yansandan Najeriya ya yiwa Allah sabo.

 

Yayi magana wadda yawanci Kiristocine ke yinta wadda a Musulunci sabo ne saboda dangantawa Allah gajiyawa.

 

Maganar dai ba zata maimaitu ba amma da yawa suna Allah wadai dashi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *