fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Ji sabuwar dabarar da Boko Haram suka bullo da ita

Rahotanni daga dajin Sambisa na cewa mayakan Kungiyar Boko Haram na komawa yankin Tafkin Chadi dan haduwa da sabuwar kungiyar da aka kafa bayan Mutuwar Shekau.

 

Saidai saboda hadarin tafiyar, suna tura iyalansu wajan sojoji da zummar cewa sun tuba sannan su su yi tafiyar su kadai.

 

Akwai shirin cewa idan sun nutsu a inda suke, zasu aikawa iyalan nasu su dawo. Me kawo Rahotanni kan harkar tsaro, Malik Samuel ne ya bayyana haka inda yace kuma farar hula ma suna tserewa dan gujewa saka ‘ya’yansu cikin kungiyar.

 

 

New insights into ongoing desertions from #BokoHaram. #JAS fighters sending their families to ‘surrender’ while they travel to Lake Chad islands to reunite with new JAS leadership. After the women resettle, they’ll reestablish comms with the men and plan to reunite.

This strategy is informed by the difficulty and danger in the men traveling with their families from Sambisa to Lake Chad islands. In addition to #ISWAP blockade and reprisals, it’s easy for security forces to sight and intercept them.

Also, civilians are leaving to prevent the conscription of their young boys by ISWAP. Boko Haram is known to operate the Darul Koran system, a radicalization programme for young boys, which culminates in their recruitment into the group’s different forces.

Many ISWAP fighters and commanders are reportedly graduates of this Darul Koran system.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *