fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Ji wata sabuwar aika-aikar da IPOB suka tafka

Tsageran kungiyar IPOB dauke da Bindigu eun shiga wajan wani taron ‘yan siyasa a jijar Enugu inda suka zane mahalarta taron.

 

Lamarin ya farune a Enugu West inda aka ga Bidiyon lamarin ya yadu a shafukan sada zumunta.

 

An ga yanda ‘yan IPOB suka rika cin zarafin mahalarya taron. An ji daya daga cikin tsageran na cewa, sun kori fulani amma suna son dawo musu dasu.

 

Sun kuma kara da cewa, ba za’a yi zabe a kasar Biafra ba a shekarar 2023 sannan kuma duk Wanda ya kara yin taron siyasa sai sun kasheshi.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *