fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Ji yanda aka bankado sabuwar dabarar Boko Haram

Mayakan Kungiyar Boko Haram sai tserewa suke wanda hakan ya saka kungiyar cikin matsalar rashin mayaka.

 

Sun rika mika kawunansu ga jami’an tsaro da sunan cewa sun tuba daga ayyukan da suke.

 

Saidai dan magance wannan matsala, Boko Haram ta fito da sabuwar dabarar daukar sabbin mayaka ba kakkautawa.

 

Ayyukan kungiyar dai sun ragu sosai tun bayan kisan shugaban ta, Abubakar Shekau.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *