fbpx
Monday, November 29
Shadow

Ji yanda aka kashe me garkuwa da mutane yayin da yake karbar kudin fansa

An kashe wani me garkuwa da mutane yayin da yake karbar kudin fansa har Miliyan 2.1 na wanda ya sace a jihar Ekiti.

 

Gamayyar jami’an tsaron sojoji da ‘yansanda ne da kuma ‘yan banga suka kashe me garkuwa da mutanen.

 

An kasheshi ne tsakanin jihohin Ekiti da Kwara.

 

An dana masa kofar Rago inda kuma ya fada, aka kasheshi.

The security forces were said to have laid an ambush for the kidnapping gang at the point of payment of the sum of N2.1million ransom for an abducted victim and chased them after collecting the money until they shot the suspect dead.

The Police Public Relations Officer (PPRO) in Ekiti, Sunday Abutu, paraded the kidnapper’s corpse at the police headquarters in Ado Ekiti yesterday.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *