fbpx
Monday, September 27
Shadow

Ji yanda aka kashe ‘yan Bindiga a yayin da suka je karbar kudin Fansa

‘Yan Bindiga 2 ne aka kashe a Kauyen Sabon Gida dake Karamar hukumar Gassol ta jihar Taraba yayin da suka je karbar kudin fansa.

 

‘Yan Bindigar sun sace wani dattijo ne ne suna Alhaji Gambo inda suka nemi a basu kudin fansa, an ajiye alkawari kan inda za’a hadu a basu kudin fansar kuma sun je.

 

‘Yan Bijilante sun musu kwantan bauna inda suka kashe 2 daga ciki,an kubutar da wanda suka sace din kamar yanda Daily Trust ta ruwaito.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *