fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Ji yanda aka sace wakar Dawo-Dawo ta Nazir sarkin Waka bayan da ya gamata

Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad Sarkin Waka yayi bayanin yanda aka sace shahararriyar wakarsa ta Dawo dawo.

 

A hirar da aka yi dashi a BBChausa, ya bayyana cewa, saida suka kammala wakar tsaf za’a fara aikin tace ta, sai aka sace kwamfutar.

 

Ya kara da cewa, sun sha wahala sosai wajan aikin wakar.

 

Ji cikakkiyar hirar da BBC Hausa ta yi dashi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *