fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Ji yanda cece-kuce tsakanin jami’n tsaro yasa ‘yan Bindiga suka tsere suna ganinsu ba tare da kamasu ba

‘Yan Bindiga sun kai hari Bankin Wema dake Iragi a jihar Osun inda suka yi ta harbi a iska.

 

Saidai jami’an tsaro sun kai dauki wajan da suka hada da ‘yansanda da kuma jami’an Amotekun.

An dai kashe dansanda dsya a wajan musayar wuta.

 

Wani da aka yi aikin dashi ya shaidawa Punchng cewa, suna jin karar harbin ‘yan Bindigar kusa dasu yayin da suka shiga daji.

 

Yace amma maimakon shiga su bi bayansu, sai gaddama ta kaure tsakanin jami’an tsaron kan dabarar da ya kamata a yi amfani da itaz har suka tsere ba’a kamasu ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *