fbpx
Sunday, September 26
Shadow

Ji Yanda me baiwa ‘yan Bindiga bayanan sirri ya bankawa kanshi wuta bayan da aka kamashi a jihar Zamfara

Wani me baiwa ‘yan Bindiga bayanan sirri ya bankawa kanshi wuta ya mutu bayan da aka kamashi a jihar Zamfara.

 

Lamarin ya farune a garin Dansadau na karamar hukumar Maru dake jihar.

 

Sojojin sun je garin dauke da sunayen wanda za’a kama inda suka rika bi gida-gida suna zakulosu.

 

Musa na’umma na cikin wanda aka kama. Kuma aka kaishi wani daki a barikin sojoji aka ajiye. Wani soja ya je dubashi inda a nan ya kamashi da kici-kici zai kwace bindigarsa.

 

Ya harba harsashi akan wata jarkar dake dauke da man fetur inda ta fashe ta kama da wuta, sojan ya tsallake ya barshi ya kone, kamar yanda Daily try ta ruwaito.

 

“When Na’umma was nabbed, he was taken to an army formation in the community and was locked inside a room. However, when a soldier entered the room, the suspect quickly grabbed the soldier’s rifle and struggled with him in the attempt to seize it.

“The suspected informant then fired shot at a jerry can containing petrol and it quickly burst into flames. The soldier then swiftly jumped out of the room leaving the suspect in the raging flames,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *