fbpx
Monday, November 29
Shadow

Ji yanda ta kaya tsakanin Mansurah Isah da wani da yace yawa budurwarsa karyar cewa shi kaninta ne

Tauraruwar fina-finan Hausa, Mansurah Isah ta bayyana cewa, takan karanta sakonnin da masoyanta ke aika mata idan bata aikin komai.

 

Mansurah tace daga cikin irin wadannan sakonni ne tace wani ya aika mata da sakon cewa, wai yawa budurwarsa karyar cewa shi kaninta ne.

 

Yace ya gayawa budurwar tasa cewa zai hadasu wanda har ta kaisu ga fada. Yace dan Allah Mansurah ta kirata tace mata da gaskene.

 

Mansurah tace ta kira budurwar da ya bata lambar amma tace mata karya yake dan haka in zata soshi ta soshi dan Allah.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *