fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Jihar Adamawa tace Atiku Abubakar dan Najeriya ne

Jihar Adamawa ta bayyana cewa tsohon Mataimakin Shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar dan Najeriya ne.

 

Gwamnatin Adamawa ta bayyanawa kotun gwamnatin tarayya dake Abuja hakane dan mare Atiku kan wata kararsa da aka shigar ta cewa ba dan Najeriya bane.

 

Adamawa tace Atiku zai iya tsayawa takara saboda Asalin dan Najeriya ne.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *