fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Jihar Akwa-Ibom na son ballewa daga Najeriya ta kafa kasarta

Wata kungiya me ikirarin mare hakkin Jihar Akwa-Ibom ta bayyana neman ballewa daga Najeriya dan su kafa jiharsu.

 

Kungiyar ta kaiwa Majalisar Dinkin Duniya da bukatarta inda tace kuma zasu ci gaba da bibiya dan ganin cewa ta tabbata.

 

Kungiyar ta yi zargin Rashin Adalcin da ake musu a Najeriya wanda tace shine yasa suke neman ballewa su kafa kasarsu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *