fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Jihar Imo na neman komawa kamar Borno>>Wasu ‘Yan Najeriya suka koka

‘Yan Najeriya da dama a shafukan sada zumunta sun koka da yawaitar hare-haren ‘yan Bindiga a jihar Imo inda suke ganin Jihar na shirin zama kamar Borno.

 

Jihar Borno ta Shiga fama da matsalar tsaro tun bayan da Muhammad Yusuf ya bullo da Kungiyar Boko Haram kuma aka kasheshi baya kamashi.

 

Jihar Imo a ‘yan Kwanakinnan an ga yanda Itama take fama da matsalar tsaron wanda ‘yan Bindiga da ake zaton ‘yan IPOB ne suke kai mata hari.

 

Da suke bayyana ra’ayoyinsu akan wannan lamari. Wasu ‘yan Najeriya sun bayyana cewa da haka Boko Haram ta fara.

 

“Does Nigeria have the capabilities to engage in two blown wars at the same time –one in the North-East and another in the South-East?”asked a Facebook user, Kenneth Ani.

Another Facebook user, Faisal Haruna, wrote, “New Maiduguri is emerging”, while Usman Abubakar corroborated, “That was how Boko Haram started.”

“This was how Boko Haram started. Folks were happy as they attacked police stations until they turned on the people,”[b] Waliu Aro stated.

Also, a tweep, @favouredhero lamented, [b]“This is tending towards anarchy, it keeps on getting worse daily.”

“The rise of IPOB is a photocopy of the rise of Boko Haram, they will have to be curtailed anyways, but this time around it will be very costly…Nigeria remains,” @JackObinyan wrote.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *