fbpx
Monday, September 27
Shadow

Jihar Kaduna ta dakatar da komawa makarantu sai abinda hali yayi

Jihar Kaduna ta dakatar da komawar Makarantu sai abinda hali yayi.

 

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ne ya bayyana haka a ganawarsa da kungiyar malamai ta NUT.

 

Gwamnan ya bayyana cewa, matakin ta zama dole saboda kare dalibai sannan kuma ‘yan Bindigar tuni suka fara tserewa da neman mafaka saboda azabar da suke sha daga hannun jami’an tsaro.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *