fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Jihar Ogun zata fara gwanjon shanun Fulani data kama

Jihar Ogun ta sanar da aniyarta ta fara gwanjon shanun fulani da ta kama suna lalata kayan gona.

 

Hakan ya fito ne daga bakin Shugaban Amotekun na jihar, Adetunji Adeleye wanda yace ko kadan ba zasu lamunci yanda fulani ke zuwa suna lalata kayan Amfanin gona ba.

 

Yacw ya kadu da yaga irin barnar da Fulanin suka yi, yace Fulanin sun lalata amfanin gona a kadada 300.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *