fbpx
Sunday, September 26
Shadow

Jihohi 5 da Shugaba Buhari ya amince a fitar da Biliyan 38 dan gina musu tituna

Majalisar zartaswa ta Amince a fitar da Naira Biliyan 38.4 dan gina tituna a jihohin Najeriya 5.

 

Jihohin sune, Benue, Bayelsa, Anambra, Imo da Nasarawa.

 

Ministan Ayyuka, Babatunde Fashola ne ya bayyana haka inda yace an gaji ayyukan ne daga gwamnatin data gabata.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *