fbpx
Tuesday, May 11
Shadow

Jihohi 6 na kudancin Najeriya sun ce sam ba zasu taba bada fili awa Fulani wajan kiwon zamani ba

A yayin da gwamnatin tarayya ke kokarin ganin ta warware rikicin Manoma da makiyaya ta hanyar samawa Fulani Makiyaya tsayayyen guri da zasu rika kiwo, maimakon yawo da dabbobinsu, An samu wasu jihohi 6 daga kudanci  Najeriya sun ce basu yadda da wannan tsari ba.

 

Jihohin sune, Delta, Cross-River,  Anambra,  Akwa-Ibom,  Oyo da Edo.

 

Saidai jihohi 17 na Arewa da Abuja da jihohi 3 daga yankin Kudu, Ekiti, Ondo da Ebonyi sun amince da tsarin.

 

Me baiwa shugaban kasa shawara akan harkar noma, Dr. Andrew Kwasari ya bayyana cewa wannan tsari zai samarwa da zaman Lafiya da kwanciyar hankali ga kowa akan rikicin na Manoma da Makiyaya.

 

“And every state that adopts the NLTP, it is to its own reality. It is not conscription, but if they do it this way, it will modernise livestock and crop production, remove conflict, create dialogue, and create cohesion in communities.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *