fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Jihohin Najeriya da suka fi neman Bidiyon batsa na ‘yan Luwadi


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

A bayanan da ya fitar kan binciken da ‘yan Najeriya suka yi a shekarar 2019 data gabata, shafin matambayi baya bata na Google ta hanyar Google Trend ya bayyana jihohin da suka fi neman bayanai akan bidiyon batsa na ‘yan Luwadi a Najeriya.

Jihohin Inyamuraine akan gaba sai kuma jihohin Yarbawa inda aka samu jiha daya tal daga Arewacin Najeriya.

A dokar Najeriya Auren jinsi ko kuma tarayya tsakanin jinsi daya Haramunne sannan kuma akwai hukuncin daurin shekaru 14 ga wanda aka kama da laifin hakan, hakanan addinan Musulunci da Kirisranci duk basu yadda da wannan dabi’a ba.

Ga jihohin da mutanensu suka fi neman kallon bidiyon batsa na ‘yan luwadi a Najeriya kamar haka:

1. Imo

2. Enugu

3. Anambra

4. Abia

5. Delta

6. Edo

7. Rivers

8. Abuja

9. Lagos

10. Bauchi.

Hakanan shima shafin Youtube ya fitar da kididdigar jihohin da suka fi neman kallon bidiyon batsa na ‘yan Luwadi a Najeriya a shekarar 2019 kamar haka:

1. Anambra

2. Edo

3. Oyo

4. Lagos

5. Abuja


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *