fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Jihohin Yarbawa sun fi ko ina shan kwaya a Najeriya>>NDLEA

Shugaban hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa, NDLEA, Buba Marwa ya bayyana cewa, jihohin Yarbawa sun fi kone yanki na Najeriya t’ammuli da miya gun kwayoyi.

 

Ya bayyana hakane a yayin ziyarar da ya kaiwa Gwamna Dapo Abiodun na jihar Ogun.

 

Marwa ya nemi hadin kan jihar wajan yaki da ta’ammuli da miyagun kwayoyi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *