fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Jimullar ‘yan Boko Haram 17,000 ne suka ajiye makamai suka mika wuya

Kakakin Rundunar Operation hadin kai, Christopher Musa ya shaidawa manema labarai cewa, Boko Haram 17,000 ne suka mika wuya ga jami’an tsaro.

 

Ya bayyana hakane yayin ziyarar da ya kai ma’aikatar NEDC.

 

Yace cikin wanda suka mika wuyar hadda masu hadawa Boko Haram bamabamai.

Musa said those who surrendered included persons “conscripted against their wish”, adding that the latest development has affected the plans of the Islamic State in West Africa Province (ISWAP) to adopt Boko Haram members

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *