fbpx
Monday, May 10
Shadow

Jirgin kasa yayi Hadari a Kaduna

Wani jirgin kasa dake dauke da bututun ruwa da ya dauko daga Legas zuwa Zaria yayi Hadari a cikin garin Kaduna.

 

Lamarin ya faru a daidai Unguwar Kanawa, Daura da Masallacin Sultan Bello.

 

Saidai kakakin ‘yansandan jihar, Muhammad Jalige ya tabbatar da faruwar lamarin. Inda yace babu wamda ya jikkata ko Asarar Dukiya.

“The train developed some faults and derailed, it was on transit from Lagos to Zaria.

“We have deployed our operatives to secure the place and protect the pipes,” Jalige added.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *