fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Jirgin saman Sojojin Najeriya ya bace yayin da yake tsaka da aiki a Arewa

Hukumar Sojojin Sama ta Najeriya ta bayyana cewa, Jirgin Saman Sojojin Najeriyar ya bace yayin da yake aiki a Arewacin Najeriya.

 

Sanarwar hakan ta fito ne daga bakin kakakin hukumar, Edward Gabkwet.

 

Yace jirgin ya bace ne yayin da yake rufawa sojojin kasa baya a wani aiki da suka fita.

 

Saidai ya kara da cewa ana kokarin gano inda yake.

”A NAF aircraft on routine mission in support of own troops at one of the Theatres of Operation in the Northern part of Nigeria has lost radar contact. Efforts are currently ongoing to locate its whereabout. Details to follow.”his statement reads

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *