fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Jirgin yakin Sojojin Najeriya yayi ruwan bamabamai kan ‘yan Bindigar dake shirin kaiwa bayin Allah hari

Jirgin yakin Sama na Sojojin Najeriya yayi ruwan bamabamai akan ‘yan Bindiga dake shirin kai hari a Birnin Gwari dake jihar Kaduna.

 

Kwamishinan harkokin cikin gida dake na jihar, Samuel Aruwan ne ya bayyana haka ga manema labarai ranar Talata.

 

Yace an kai harinne ranar 3 ga watan Mayu bayan samun bayana sirri cewa,’yan Bindigar na shirin afkawa bayin Allah.

“The Nigerian Air Force, in response to credible intelligence, neutralized a group of bandits congregating in a location to carry out attacks in Birnin Gwari LGA on Monday, May 3,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *