fbpx
Friday, January 21
Shadow

Jirgin yakin Super Tucano ya tarwatsa sansanonin Iswap a Tafkin Chadi

Sabon jirgin yaƙin rundunar sojin Najeriya na Super Tucano ya tarwatsa sasanonin mayaƙan ISWAP tare da lalata motocinsu a yankin Tafkin Chadi.

Kafar PRNigeria da ke da kusancin da jami’an tsaron ƙasar ta ce an kashe mayaƙan da dama a hare-haren da jirgin yaƙin ya kai a sansanonin da ke Kayowa da Tumbum Jaki da Tumbum Akawu.

Ta ce an kai farmakin ne a hediwakwatar Iswap da ke ɗauke da kwamdojin ƙungiyar da kuma manyan makamansu.

Daga BBChausa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *