fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Junaid Mohammed dan majalisar dokoki na jamhuriya ta biyu ya Rasu

Wani dan majalisar wakilai A jamhuriya ta biyu daga jihar Kano, Dakta Junaid Mohammed ya Allah yayi masa rasuwa.

Marigayi Junaid, ya rasu a yammacin Alhamis a gidansa da ke Kano bayan fama da rashin lafiya.

Dan uwa ga mamacin Dakta Ahmad shine yasanar da mutuwar tasa.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *