fbpx
Friday, May 14
Shadow

Juventus ka iya rasa matsugunni a saman teburin gasar Serie A bayan ta barar da maki a wasan tada Fiorentina

Alvaro Morata ya taka rawar gani bayan ya shigo wasan Juve da Fiorentina daga benci, inda tauraron dan wasan yaci kwallo guda cikin wasu yan dakikai bayan shigowar tasa.

Morata ya shigo wasan ne Fiorentina na cin 1-0 bayan taci bugun daga kai sai mai tsaron raga ta hannun Dusan Vlahovic, amma shigowar tasa ya taimakwa kungiyar ta kubuta daga shan kashi a hannun Fiorentina.

Sakamakon wasa  yasa yanzu Juventus ka iya komawa ta biyar a saman teburin Serie idan har Atalanta da Napoli suka yi nasarar cib wasannin su a ranakun lahadi da litinin.

Juventus could fall out of the top four this weekend after drawing at Fiorentina  

Alvaro Morata played the role of Juventus super sub as the forward curled home just seconds after coming on at half-time to save his side from defeat at Fiorentina.

With Andrea Pirlo’s side losing 1-0 at half-time through Dusan Vlahovic’s penalty, the Spaniard fired a brilliant effort from a difficult angle to earn the Old Lady a point in Florence.

The result does not help Juventus’ top-for chances, however, with Atalanta and Napoli both able to drop Pirlo’s men down to fifth in the Serie A table should they win their Sunday and Monday fixtures respectively.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *