fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Juventus na harin siyan Locatelli daga Sassuolo

Sassuolo ta sakawa tauraronta da Juventus ke hari, Locatelli farashin fam miliyan 34, inda Sky Italy suka bayyana cewa da yiyuwar Juventus ta baiwa kungiyar wani dan wasanta domin suyi musaya wurin siyan shi.

Tauraron dan wasan mai shekaru 23, Locatelli ya hasakaka sosai a gasar Euro inda ya ciwa Italy kwallaye biyu a wasan tada Switzerland kafin ta hutar da shi a wadan tada Wales, inda ta cancanci buga wasannin zagaye na kasashe 16 a gasar.

 

Manuel Locatelli: Juventus progressing in talks with Sassuolo over Italy midfielder

Sassuolo want £34m for Locatelli, 23, but Sky Italy say any deal is also likely to include a player going in the opposite direction.

Locatelli has impressed at Euro 2020 and scored twice against Switzerland last week before being rested against Wales on Sunday as Italy progressed through to the last 16 with a perfect record from the group stage.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *