fbpx
Friday, May 14
Shadow

Juyin Mulkin da aka yi a shekarar 1975 ne ya jawo mana matsalar tsaron da muke fama da ita yanzu>>Lai Muhammad

Ministan yada labarai da al’adu, Lai Muhammad ya alakanta matsalar tsaro da Najeriya ke fama da ita da cewa, ta samo Asali ne daga juyin Mulkin da akawa Tsohon Shugaban kasa, janar Yakubu Gowon a shekarar 1975.

 

Lai Muhammad ya bayyana hakane a wajan wani taro da aka shirya kan tsaro.

 

Yace a wancan lokaci bayan an kammala yakin basasa, sai masana suka zauna suka ce a yi tunani kan dalilin da yasa aka samu matsalar da kuma yanda za’a magance ta.

 

Yace sai aka kawo shawarar cewa duk yaron da aka haifa za’a rika bashi Ilimi kyauta. Yace kwatsam sai aka yi juyin mulki wamda kuma daga nan lamura suka lalace.

 

Yace daga irin yaran da basa zuwa makaranta ne har Boko Haram ke samun mabiya tana daukarsu aiki.

“The fact is that in 1973, we were informed by the lead discussant and that the government of the day then had a retreat and said there must be a national pledge that what is that thing that we must do to ensure that we did not go through another civil war.

“The government of that day came out with a decision that what will prevent another civil war is to ensure that anybody born after January 1970 has free and compulsory primary education,” Mohammed said.

“Regrettably that administration was overthrown two years later and all the lofty ideas and all the preparations that were needed to ensure that every child of school age acquired free and compulsory education were jettisoned.

“And we are paying the price today because if you have 13.2 million children of school-age out of school that is the market which Boko Haram, bandits, IPOB and other militants, that is the market where they recruit people.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *