fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Ka bamu dama, Zamu iya maganin matsalar tsaron yankin mu, Amma nuna karfin Soji ba shine mafita ba>>Kungiyar Inyamurai ta Ohanaeze ga Buhari

Kungiyar kare muradun Inyamurai ta Ohanaeze Indigbo ta jawo hankalin gwamnatin tarayya da cewa nuna karfi ba zai kawo karshen matsalar tsaron yankin ba.

 

Kungiyar tace dokar harbin kan mai uwa da wabi da aka bayar, ba za ta haufar da da me ido ba, dan kuwa zata kara harzuka matasan Inyamuranne.

 

Kungiyar ta kara da cewa, sulhu ya kamata yi kuma a karfafawa matasan wajan neman na kansu, ta bada shawarar a bar lamarin a hannun gwamnonin yankin dan zasu iya maganinta.

 

Kungiyar, kamar yanda Vanguard ta ruwaito tace ko su suna mikawa gwamnatin tarayya goron gayyata kan warware matsalar ta hanyar sulhu dan zasu iya. Kungiyar tace mutanene daga Arewa aka kai dan su hargitsa yankin nasu.

We have the magic wand to end the insecurity situation in the southeast. We urge President Buhari to invite Igbo leaders and Youth leaders for dialogue and stop further marginalization of the southeast as the proposed new security measures will worsen the situation in which northern bandits and killer herdsmen who were sponsored to destabilize the southeast has created.

 

We don’t want to believe that the recent security Council meeting was targeted at the resolutions of southern governors at Asaba.

“We are offering President Buhari a helping hand by seeking for dialogue than shoot at sight that will provoke Igbos”, the Ibeh group said in a statement signed by Okechukwu Isiguzoro.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *