fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Ka da a yi garaje da Kanu, yana da hadaka da masu sayar da makamai na Duniya da zasu iya hargitsa Najeriya>>Dattwan Arewa

Kungiyar Dattawan Arewa ta ACF ta bayyana cewa kada a yi garaje wajan rike Kanu.

 

Kungiyar tace Gwamnati tabi dokr da kundin tsarin Mulki ya tanada wajan hukunta Kanu.

 

Tace dalili kuwa shine, Kanu na da alaka sa manyan masu safarar makamai na Duniya, wanda kuma zasu iya hargitsa kasar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *