fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Ka mikawa kasar Amurka Abba Kyari kawai>>PDP ta gayawa Shugaba Buhari

Jam’iyyar PDP ta bayyanawa shugaban kasa, Muhammadu Buhari cewa kawai ya mikawa masu bincike na kasar Amurka, FBI da hazikin dansanda, DCP Abba Kyari.

 

PDP tace ya kamata a yi bincike kan wannan zargi sannan kuma shugaban kasar ya mika Abba Kyari ga hukumomin kasar Amurka idsn aka sameshi da laifi.

 

Kakakin PDP, Kola Ologbondiyan ya bayyana cewa, mikawa samun Abba Kyari a cikin wannan badakala ba karamin bata sunane ga Najeriya ba a idon Duniya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *