fbpx
Friday, May 14
Shadow

Ka taboma kanka bala’i>>’Yan IPOB suka gayawa Gwamnan Imo kan kisan babban Kwamandansu

Haramtacciyar Kungiyar IPOB dake neman kafa kasar Biafra ta bayyanawa gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma cewa ya tabo Tsuliyar Dodo kan kisan Babban Kwamandanta.

 

Sojoji, ‘yansanda da kuma jami’an DSS ne suka kashe babban Kwamandan IPOB din me suna Ikonso.

 

A sanarwar da kakakin IPOB din, Emma Powerful ya fitar, yace duk wanda ke da hannu a wannan lamarin zai dandana kudarsa.

 

Kungiyar tace Gwamna Hope ya hada hannu da jami’a tsaro aka kashe mata Kwamandan ta wanda hakan ya mata matukar Ciwo kuma wannan bita da kulli ne saboda gwamnan yawa kwamandan nasu tayin ya zo a bashi shugaban sabuwar kungiyar tsaron Egbube amma ya kiya.

 

“IPOB ably led by our great leader Mazi Nnamdi Kanu, strongly condemn the unprovoked attack on some members of IPOB and ESN operatives at Oguta junction at Mgbidi, along Owerri road Onitsha expressway by a joint security force comprising the army, police and DSS operatives, with the support of Imo State Government.

“The killing of the heroic innocent Biafrans protecting our communities and towns from Fulani terrorist herdsmen masquerading as cattle herders in cold blood is very painful.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *