fbpx
Friday, May 14
Shadow

Ka tashi tsaye, Najeriya na Tangal-Tangal>>Majalisar Koli ta Addinin Musulunci ta gayawa Buhari

Majalisar Koli ta Addinin Musulunci,  JNI karkashin me Alfarma sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Abubakar Sa’ad III ta nemi gwamnatin tarayya ta tashi tsaye wajan sauke nauyin dake kanta dan kuwa kasar na Tangal-Tangal.

 

Sakataren Majalisar, Dr. Khalid Abubakar ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar inda yace, Musulmai su yi addu’ar Allah ya kawowa mutane saukin tsananin Rayuwa da ake ciki musamman a kwanaki 10 na karshen watan Ramadana.

 

Sannan kuma ya nemi Mawadata su taimakawa Mabukata.

‘The last ten days of Ramadan-1442AH and the need for sober reflection in Nigeria,’ said: “Jama’atu Nasril Islam (JNI) under the leadership of His Eminence, the Sultan of Sokoto and President-General, uses this medium, to implore Nigerian Muslims to fervently engage in supplications and be more dedicated to the worship of Allah (SWT), amidst the daunting challenges and many uncertainties bedevilling the Nigerian state.

“More importantly, we should pray for an end of the myriad security imbroglio in Nigeria and watch out for the Laylatul Qadr (the Night of Power) which often comes up in one of the five exceptional nights, according to authentic Ahadith of Prophet Muhammad (SAW).

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *