fbpx
Monday, May 10
Shadow

Bidiyo: Ka yi wani Abu akan matsalar Tsaro ko mu dauki doka a hannun mu>>Matasan Jihar Naija ga Shugaba Buhari

Matasan Jihar Naija sun bayyanawa Shugaban kasa, Muhammadu Buhari cewa, ya basu damar daukar makamin bindigar AK47 kamar yanda Fulani ke yi.

 

Matasan sunce sun ga maharan da idanunsu Fulanine dan haka idan dai Shine ke da iko da Gwamnatin tarayya, ya dauki mataki ko kuma zasu dauki matakin da kansu.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *