fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Kada bacin rai yasa ku rika kashe kanku>>Shugaban ‘yansandan Najeriya ya gayawa ‘yansandan

Shugaban ‘yansandan Najeriya, CP Usman Baba ya bayyanawa ‘yansandan cewa kada su rika kashe kansu.

 

Ya bayyana hakane a yayin ziyarar da ya kai Legas inda yace ana kula da hakkokin ‘yansandan da kuma kyautata Rayuwarsu fiye da kowane Lokaci.

 

Yace ‘yansandan kuma su daina bari ana kai musu hari har a kwace musu ofishinsu, su daina nuna tsoro.

“Your welfare is being taken care of like never before, do not commit suicide by being unprofessional,” Mr Baba said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *