fbpx
Sunday, September 26
Shadow

Kada ku zama Butulu, ku godewa Allah da nasarar da aka samu a Gwamnatin Buhari>>Fadar Shugaban kasa

Fadar shugaban kasa ta bakin kakakin shugaban kasar, Femi Adesina ta nemi ‘yan Najeriya kada su zama Butulu su godewa Allah kan nasarar da ake samu.

 

Ya bayyana hakane a ganawar da aka yi dashi a Channels TV inda yace duk da matsalar tsaron da ake gani amma yanzu tafi da.

 

Ya bayyana cewa akwai inda aka samu nasara akwai kuma inda har yanzu ana bukatar ganin canji.

 

Yace kuma da yiyuwar a samu nasara kamin wa’adin Gwamnatin su ya kare.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *