fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Kadan daga jadawalin sabuwar kakar Firimiya: Manchester City zata kara da Tottenham a wasanta na farko

Za’a fara buga gasar Premiar League a ranar sati, 14 ga watan Augusta wanda ya kasance kwanaki 34 kacal da kammala wasan karshe na gasar Euro 2020 a filin Wembley.
Zakarun gasar Premier League, Manchester City zata fara buga wasanta na farko ne da Tottenham a makon farko na sabuwar kaka.
Brentford zata karbi bakuncin Arsenal a wasanta na farko a gasar Firimiya tun kakar 1946/47 yayin suma sauran sabbin kungiyoyin Firimiya Norwich da Watford zasu kara da Liverpool da kuma Aston Villa.
Yayin da ita kuma Manchester United zata karbi bakuncin Leeds sai kuma Chelsea zata kara da abokan adawarta na Landan Crystal Palace.
Premier League Fixtures announced: Manchester City travel to Tottenham on opening day
The 2021/2022 Premier League will start on saturday, 14 August which is only 34 days only after Euro 2020 final at Wembley.
Reigning champions Manchester City travel to north London to take on Tottenham Hotspur on the opening weekend of the 2021/22 Premier League season.
Brentford host Arsenal in their first top-flight game since the 1946-47 campaign while fellow newly-promoted clubs Norwich and Watford take on Liverpool and Aston Villa respectively.
Meanwhile, Manchester United will host Leeds United and Chelsea take on London rivals Crystal Palace.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *