fbpx
Monday, September 27
Shadow

Kaduna Polytechnic ta kori dalibai 85 masu satar Amsa

Kwalalejin Ilimin Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kaduna,  watau Kaduna Polytechnic ta kori dalibai 85 da aka samu da satar Amsa.

 

An wallafa sunayen daliban dan ya zama izina ga ‘yan baya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *