fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Kakakin Majalisa, Femi Gbajabiamila ya ki amincewa da bukatar bude shafin Twitter hakan ya tada kura a majalisar

Kakakin Majalisa, Femi Gbajabiamila ya bayyana kin amincewa da bude shafin Twitter bayan da wani dan majalisar ya bukaci hakan.

 

Dan majalisar, Kingsley Chinda dan PDP da ya fito daga Jihar Rivers,ya bayyana bukatar kamun kafa a wajan shugaban kasa, Muhammadu Buhari dan ganin an bude shafin Twitter.

 

Amma Gbajabiamila ya ki amincewa da wannan bukatar.

 

Saidai wannan abu baiwa dan majalisar dadi ba inda shi da wasu ‘yan PDP suka fice daga cikin Majalisar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *