fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Kalli abinda Messi yawa kocin PSG da ya jawo cece-kuce

Wasanni 3 kenan Lionel Messi ya buga a PSG amma har yanzu bai ci kwallo ko daya ba.

A wasan da suka buga da Lyon, kocin PSG, Pochettino ya canja Lionel Messi amma ga dukkan alamu abin bai masa dadi ba.

Pochettino ya baiwa Messi hannu su gaisa amma Messing yayi watsi dashi ya ki mika masa hannu bayan da ya fito daga filin wasa.

 

Lamarin ya dauki hankula.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *