fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Kalli abinda Messi yayi bayan da Manchester City ta cisu kwallaye 2

An ga hoton yanda messi yayi martani kan kwallo ta 2 da Gabriel Jesus ya ci wa Manchester City a wasan da suka buga na gasar Champions League da yammacin jiya.

 

Haka dai aka tashi wasan 2-1, PSG bata tabua abin azo a gani ba duk da Messi, Neymar da Mbappe da take dasu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *