fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Kalli bideyon kwallayen biyu da Ronaldo yaci yayin da Portugal ta lallasa Hungary daci 3-0

Tauraron dan wasan gaba na kungiyar Juventus Cristiano Ronaldo ya taimakawa kasar sa ta Portugal da kwallaye biyu ta doke Hungary daci 3-0 a wasan su na farko a gasar Euro.

 

Raphael Guereirro ne ya fara cin kwallo a wasan kafin Criatiano Ronaldo ya ciwa Portugal kwallon shi ta 105 da kuma 106.

Kuma Ronaldo ne ya lashe kyautar gwarzon dan wasa da aka tashi.

Ga bideyon kwallayen nashi kamar haka:

 

Video:Cristiano Ronalso superb Brace vs Hungary

Above are the goals Cristiano Ronaldo scored vs Hungary as Portugal start their Euro 2020 in style.

It was Raphael Guerreiro who open the scoring in the 84 minute before Ronaldo scored his 105 and 106 international goals.

After the match Cristiano Ronaldo is being named man of the match.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *