fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Kalli Bidiyo: Ashe Shugaban Faransa ya so rama marin da aka masa amma Jami’an tsaronsa suka hana

A yaune aka samu Rahotannin cewa wanibya fallawa Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron mari a yayin da suke gaisawa.

 

An dai kama mutane 2 dalin lamarin inda ake kam bincike. Bidiyon lamarin ya watsu sosai a shafukan sada zumunta.

 

A wani sabon Bidiyo da ya bayyana wanda aka dauka daga wani bangarw daban, ya nuna yanda Shugaba Macron yayi yunkurin Rama marin da aka masa amma jami’an tsaronsa suka hanashi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *